Thursday , December 26 2024

Immaculate Dan – Bishe mu Lyrics

Welcome to Acken Blog Gospel Music Lyrics section.

You are viewing Immaculate Dan – Bishe mu Lyrics. Download the audio by clicking the download button at the bottom of this page.

Be blessed as you sing along.

Immaculate Dan – Bishe mu Lyrics

Chorus
Muna jiran ka (4x)
Ka sauko da kan ka bi da mu
Ka aiko da Dan ka ya yantas da my
Ka aiko da ruhu ya bishe mu yau
Ya yesu(2x)

Interlude

Verse
Mun gwada ai kasa
Ya yesu mun gwada da karfin mu mun kasa
Karfin mu baza ya kai mu ba
Karfin mu baza ya ba mu ba
Ikon mu baza ya kai mu ba
Ikon mu baza ya ba mu ba
Ka aiko d ruhun ka
Ya bi da mu
Ya bi da mu

Chorus….. (2x)

Bridge…..
Everything we ever want is you
So we give our lives to you……………(2x)

Chorus………… (4x)

DOWNLOAD MUSIC

Thank you for viewing Immaculate Dan – Bishe mu Lyrics. Check out more lyrics on our Gospel Music Lyrics section.