Friday , December 27 2024

Jeremiah Gyang – Na Ba Ka Lyrics

[CHORUS] (Ya) Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka damuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka rayuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
La la la la la, la la la (2x)

[REPEAT CHORUS] [RAP – Six Foot Plus] Allah nawa naka, sabo da haka
Hannu a tafa, godiya gare ka Allah!
Na yi na yi na yi har na kasa, Uban mu wanda ke cikin sama
Ya kamata mu dogara ga Allah
Amma ‘Dan Adam, Bil Adama’
Ya dogara ga kan sa
Shi ya sa rayuwa ta zama zaman azaba
Mu yabi Yesu mu tsira, ku zo mu taka!
Maganar Allah? Rai da lafiya
Daga samaniya, har cikin duniya
Uba da Da, da Ruhu mai Tsarki
A duk sarakuna Allah shine Sarki
Mu bi Shi da bauta, da bangaskia
Karfin mu a cikin eklisiya
Sai mu tafa, sai mu taka, ku zo mu tafa!

[REPEAT CHORUS]

Source

DOWNLOAD MUSIC