Thursday , December 26 2024

Mycah Dan Gata – Dai dai ne (It’s alright) Lyrics

Welcome to Acken Blog Gospel Music Lyrics section.

You are viewing Mycah Dan Gata – Dai dai ne (It’s alright) Lyrics. Download the audio by clicking the download button at the bottom of this page.

Be blessed as you sing along.

Mycah Dan Gata – Dai dai ne (It’s alright) Lyrics

Chorus
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne

Verse 1
Tsirara nazo tsirara zan koma
Albarka ta tabbata ga ubangiji
Allah ya bayas Allah ya karbe
Albarka ta tabbata ga ubangiji
Duk abinda ka yi Allah Daidai Ne
Ba mai tambaya domin Daidai Ne

Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne
(Call)

Chorus
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne

Verse 2
Sanda ka bani na yi godiya
Na kuwa yi godiya duk da ka karbe
Ba abinda zan yi takama
Da shi wanda ba kai ka bani ba
Domin na sani Allah ne mai komai
Mai bayaswa in ya ga dama
Hatta rayuwa ta Allah ne mai shi duk
Mai bayaswa in ya ga dama (call)

Chorus
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne

 

Verse
Duk halinda na sinchi kai na
Zanyi godiya ga ubangiji
Ko da dadi ko babu dadi
Zanyi godiya ga ubangiji
Domin na sani Allah ne mai komai
Mai bayaswa in ya ga dama
Hatta rayuwa ta Allah ne mai ko mai shi duk
Mai bayaswa in ya ga dama

Bridge
Girma daukaka da yabo, Duka na kane
Girma (girma) daukaka (daukaka) da yabo
Duka na kane (ahh ah ah)
Girma…… daukaka da yabo duka na kane
(Call)

Chorus
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne
Daidai Ne Daidai Ne
Abinda ka yi duka Daidai Ne

DOWNLOAD MUSIC

Thank you for viewing Mycah Dan Gata – Dai dai ne (It’s alright) Lyrics. Check out more lyrics on our Gospel Music Lyrics section.